iqna

IQNA

Tehran (IQNA) jami’an tsaron gwamnatin Saudiyya sun yi awon gaba da wata fitacciyar malamar addini a gidanta da ke garin Makka.
Lambar Labari: 3485659    Ranar Watsawa : 2021/02/16